AMANAR SO Episode 25 | sabon shiri 2021 (Ali Rabiu Ali Daddy) Hausa serial drama latest

2 Просмотры
Издатель
+2348096822711
wannan tasha an samar da ita ne domin ta kusanto da masoya fina finan hausa da masu shirya fina finai a kannywood. sannan da hausawa mazauna kasashen waje, za su dinga samun labaran kasar hausa da dumi duminsu, da sauran labaran duniya cikin harshen hausa wanda ya hadar da siyasa, wasanni, kasuwanci, tattalin arziki, da sauran fannonin Ilimi.
tashar za ta dinga kawo shirye shirye na fina finai, sannan da series drama mai dogon zango kala kala a kowanne mako, bayan wasannin barkwanci da nishadantarwa. kuma akwai tabbacin cewa itace tashar da kowanne irin mutum zai iya kallo a kowanne guri, cikin iyalai da yan uwa da abokai ba tare da ya ji kunya ba.
kuma a wannan tasha ne za a baiwa makallatanta damar fadin albarkacin bakinsu domin kawo cigaba a rayuwar jama ar hausawa da masu jin yaren hausa a ko ina a fadin duniya. bisa jagorancin ALI RABIU ALI DADDY.
Kasancewarsa kwararre kuma dadadde ta fannin wasan kwaikwayo fiye da shekaru Ashirin sannan kuma ya kasance Danjarida da yayi aiki a kafafen sadarwa na Radio da Talabijin da sauran gidajen Jaridu.

instagram: alirabiuali daddy
twitter: daddy kannywood
facebook: Ali Rabiu Ali
Email:alirabiualidaddy@
domin karin bayani akan jagoran tashar ko kuma tambayoyi akan shirye shiryenmu
+2348096822711
Категория
Ужасы
Комментариев нет.